IQNA - Majalisar kur’ani ta kasar Libya, ta yi gargadi kan yadda ake kwaikwayar majalisar a shafukan sada zumunta, ta jaddada cewa, shafin da majalisar ta amince da shi a shafukan sada zumunta ne kadai ke da alamar shudi.
Lambar Labari: 3493272 Ranar Watsawa : 2025/05/18
IQNA - Kungiyar da ke sa ido kan tsattsauran ra'ayi mai alaka da kungiyar Al-Azhar ta Masar, ta fitar da wata sanarwa da ta yi kira da a kame firaministan Haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu a matsayin mai laifin yaki.
Lambar Labari: 3493036 Ranar Watsawa : 2025/04/04
Human Rights Watch:
IQNA - Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta fitar da wani rahoto tare da bayyana cewa tun daga watan Oktoban shekarar 2023 gwamnatin Sahayoniya ta haramtawa Falasdinawa ruwan sha da gangan ga Falasdinawa, wanda a matsayin misali na kisan kare dangi da kuma cin zarafin bil adama.
Lambar Labari: 3492415 Ranar Watsawa : 2024/12/19
Kasar Afrika ta Kudu ta mika korafin kisan kiyashin da gwamnatin sahyoniya ta yi a zirin Gaza ga kotun kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490387 Ranar Watsawa : 2023/12/30
Tehran (IQNA) kotun manyan laifuka ta duniya ta sanar da cewa batun bincike kan laifukan yaki da Isra’ila ta tafka a yankunan Falastinawa na nan daram.
Lambar Labari: 3485709 Ranar Watsawa : 2021/03/03